Mayukan shafawa masu haskaka fata da steroids

Mayukan haskaka fata masu dauke da steroids na iya haifar da matsaloli daban-daban, ciki har da raunana fata da lalata kwayoyin halittar da ke kare

Share

Mace tana duba mayukan haskaka fata da ka iya dauke da steroids masu illa

Mayukan shafawa masu kara wa fata haske suna dauke da wasu sanadarai da za su iya cutar da jikin dan adam ta fuskoki daban-daban, da hakan ya hada har da lahanta kwayoyin halitta masu bai wa fatar jikin dan adam kariya.

Hoton zane na Ka’aba da koren kubbar masallacin Annabi, tare da taken “Makka da Madina a siyasar Yemen”.
Hoton zane na tuta fari mai yagewa, hayaƙi da allunan labarai, tare da taken “Tutar Ƙarya”.
Murfin kashi na uku na shirin ilimin kimiyyar Nano kan rawar fasahar Nano wajen gano da tantance cututtuka.