Magungunan Gargajiya: Alfanu Ko Akasi

A cikin wannan tattaunawa, Dr. Zahra Ridwan ta yi tsokaci kan amfani da magungunan gargajiya, alfanunsu da kuma akasin da ka iya tattare da su.

Share

Dr. Zahra Ridwan tana bayani kan magungunan gargajiya, amfaninsu, illolinsu da hanyoyin amfani da su cikin tsaro.


A cikin wannan tattaunawa Dr. Zahra Ridwan ta yi tsokaci kan batun ta’ammuli da magungunan gargajiya, alfanu da kuma akasi, tare da bayyana hanyoyin da ake bi wadanda sukan zama matsala wajen ta’ammuli da magungunan gargajiya, da kuma yadda ya kamata a kiyaye domin kaucewa kamuwa wasu matsaloli wadanda ka iya faruwa sanadiyya Rashin kiyayewa.

Gilashin ruwa da hoton jikin dan Adam da ke bayyana amfanin shan ruwa ga lafiya
Goro da kofi suna nuna amfani da illolin sinadarin caffeine ga lafiyar dan Adam
Fastar Mu Tattauna: likitoci suna nazarin samfurin zuciya domin bayyana ci gaban Iran a magance cututtukan zuciya.