Magunguna Masu Yaki Da Ƙwayoyin Cuta

Akwai ka’idoji da hanyoyin da ya kamata a bi wajen amfani da magunguna masu yaki da ƙwayoyin cuta. Rashin bin waɗannan ka’idoji na iya haifar

Share

Likitan magunguna yana duba magunguna masu yaki da ƙwayoyin cuta

A bisa tsari na kiwon lafiiya, akwai hanyoyi da ka’idoji da ake bi wajen yin amfani da magunguna masu yaki da kwayoyin cuta a cikin jikin dan adam, Rashin kiyaye wadannan ka’idoji ka iya haifar mummunar illa ga lafiyar dan adam.

Mace tana duba mayukan haskaka fata da ka iya dauke da steroids masu illa
Masanin kimiyya yana nazarin tsarin kwayoyin nano a dakin gwaje-gwaje
Harin jiragen yakin Saudiyya kan filin jirgin saman Sana’a da sake tsananta yakin Yemen.