KUNYA A MUSULUNCI | Nafisa & Zainab

Share

Muhimmancin kunya a kan mata kamar yadda Musulunci ya tanadar yadda ‘ya mace za ta kiyaye kanta daga fadawa halaka, idan ta kasance marar kunya. Kamar yanda ruwaya ta zo cewa: Kunya tana daga cikin Imani.
Kunya an kasa ta kashi 10, 9 ta mata dayar kuma ta maza. Kamar yanda ruwaya ta zo cewa: Kashi 5 na kunyar mata yana tafiya ne a wurare kamar haka.