KISAN MUMMUƘE

Share

Tun a shekarun 1950 ne Isra’ila ke kera manyan bama-bamai a asirce. Tushen manyan makaman Nukiliyar Isra’ila, na’urar makamashin Nukiliyar Dimona, wani sirri ne, annoba ce wacce hatta wadanda ke mutuwa a cikinta ba za su iya tattaunawa ba.