Mu Tattauna

A wannan shiri na Mu Tattauna, muna tattauna ci gaban Iran a magance cututtukan zuciya, daga amfani da magunguna zuwa aikin tiyata da sauran hanyoyin

Share

Fastar Mu Tattauna: likitoci suna nazarin samfurin zuciya domin bayyana ci gaban Iran a magance cututtukan zuciya.

Ci Gaban Iran A Fannin Magance Matsaloli da Suka shafi Zuciya

Kasar Iran ta shahara a fannin ci gaba a bangarori na aikin likita, inda bangaren mangance matsaloli na zuciya yana daya daga cikin muhimman fagagen da Iran ta shahara a kansu, kama daga magani har zuwa aikin tiyata, da sauran bangarori na magance cututtuka na zuciya.

Likitan magunguna yana duba magunguna masu yaki da ƙwayoyin cuta
Mace tana duba mayukan haskaka fata da ka iya dauke da steroids masu illa
Masanin kimiyya yana nazarin tsarin kwayoyin nano a dakin gwaje-gwaje