GIBA DA ILLOLIN TA HANYOYIN KARE FAƊA MATA DA BARIN YIN TA. Giba kamar yanda Malm ya yi bayanin ta Idan muka tattara ra’ayoyin malamai gaba ɗaya ta kasu kashi Biyu: 1- Ma’anar ta na Farko: Shine yi da Mutum ta hanyar fadin aibobinsa wanda idan ya ji bazai ji dad’i ba. 2- Ma’anar ta na Biyu: Ambaton siffofin mutum munana wanda ya tabbata yana, kuma ba wadanda kowa ya san shi da su ba da su ba kuma ana tattaunawa don bashi shawararsu ba ta Hanyar ya bar su.