Kimiyyar Nano Ilimi ne da yake taka muhimmiyar rawa wajen fayyace abubuwa da dama da suke kunshe a cikin wasu ilmomin na daban, kama daga bangaren kiwon lafiya, maguna, Noma, injiniya, makamashi da dama dukaknin sauran bangarori da suka shafi rayuwa.