The latest news and topic in this categories.
Bayan karar da wasu mutane 15 su ka shigar a wata kotu a nan Iran, saboda yadda aka tsare su gabanin juyin juya halin musulunci, an zargi Amurka da hannu
Shugaban kasar ta Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa; Yanzu dukkanin duniya ta fahimci cewa, ‘yan sahayoniya masu aikata laifuka ba su aiki da kowance irin ka’ida ta ‘yanadamtaka
Bayan karar da wasu mutane 15 su ka shigar a wata kotu a nan Iran,
Shugaban kasar ta Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa; Yanzu dukkanin duniya ta fahimci
Tsohon shugaban kasar Ghana, John Mahama ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi a ranar Asabar da ta gabata, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. Ya lashe zaben
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, ci gaban taron zaman lafiya na birnin Astana ya ta'allaka ne kan ci gaban da za a samu a kasar Siriya
A cikin wata sanarwa da kungiyar gwagwarmaya ta Falasdinu ta fitar a shafinta na intanet, Hamas ta ce: Muna taya 'yan'uwa al'ummar Siriya murnar samun nasarar cim ma burinsu na
kafofin yada labarai sun bayar da rahoton cewa sojojin mamayar da sojojin gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankunan kasar Siriya tare da jibge sojoji a Quneitra. A sa'i daya kuma,
Hukumomin lafiya a Gaza sun ce adadin Falasdinawa da sukayi shahada a zirin Gaza da aka yi wa kawanya ya kai 44,758 a sanadin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa. Ma'aikatar
Ofishin Jakadancin Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya fitar da bayani da a ciki ya yi suka akan yadda Isra’ilan ta sanar da kawo karshen tsagaita wutar yaki