The latest news and topic in this categories.
Manya manyan kwamandojin sojojin ruwa na kasashen Iran da Afirka ta Kudu sun gana a jami’ar sojojin ruwa na Imam Khomaini(q) da ke Noshahr na kudancin kasar Iran. Kamfanin dillancin
Manya manyan kwamandojin sojojin ruwa na kasashen Iran da Afirka ta Kudu sun gana a
Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu a yakin da Isra'ila ke kaddamarwa kan Gaza mata ne da kananan yara, yana mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000
Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta'azzarar tashin hankali tsakanin kungiyar Hezbollah da Isra'ila. Mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro, John Kirby
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya ce Isra'ila za ta fuskanci "mummunan martani daga bangaren ‘yan gwagwarmaya" kan ayyukan ta'addancin da ta ke yi
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da kowa, kuma ba zata zama mai biyayya ga girman kai ba Shugaban kasar Iran Masoud