The latest news and topic in this categories.
Shugaba Nicolas Maduro ya bayyana cikakken goyon bayan kasarsa Venezuela ga gwamnati da al’ummar Syria da suka fada da ta’addanci da ‘yan ta’adda da kuma kasashen da suke goyon bayansu.
Shugabannin kasashen Iran da Siriya sun tattauna batun hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu a fagen yaki da ta'addanci Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya zanta da takwaransa na kasar Iran
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kasar Labanon tana mayar da martanin gargadi na farko ga gwamnatin 'yan mamayar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kasar Lebanon ta fitar
Falasdinawa 33 ne suka yi shahada, yayin da wasu da dama suka samu raunuka a luguden wutar da jiragen saman yakin sojin mamayar Isra'ila suka yi kan Gaza Rahotonni sun
Sojojin Siriya sun tunkari yankin Al-Safira da ke birnin Aleppo tare da tarwatsa gungun 'yan ta'adda a hanyar Khanaser. Dakarun kasar Siriya sun tunkari garin Al-Safira da ke birnin Aleppo,
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada cewa: Halin da ake ciki a Gaza yana kara muni da zama bala'i Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya bayyana halin da ake