The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Paezeskiyan ya yi allawadai da Amurka da kuma kasashen Turai saboda goyon bayan da suke bawa HKI a kissan kiyashin da ta yi a Gaza da
A yau larabace ake makokin shahadar limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All..(s) wato Imam Aliyu bin Musa(a) wanda akewa lakabi da Reza. Imam
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya bukaci hadin kan musulmi a duniya don fuskantar HKI da kuma kasashen yamma. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana
Shugaban kasar Iran Masoud Paezeskiyan ya yi allawadai da Amurka da kuma kasashen Turai saboda
A yau larabace ake makokin shahadar limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya bukaci hadin kan musulmi a duniya don fuskantar HKI
A safiyar yau ce shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya kare majalisar ministocinsa mai mambobi
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiya ya bayyana cewa HKI ta aikata babban kuskure a lokacinda
Ma’aikatar sharia ta Iran ta sanar da cewa; daga farkon cin nasarar juyin musulunci na Iran zuwa yanzu adadin alkalan da su ka yi shahada sun kai 77 saboda yadda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Yemen Jamal Ahmad Ali Amiri akan halin da ake ciki a yammacin Asiya, tare
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan