The latest news and topic in this categories.
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya ce fada ya shiga wani sabon yanayi bayan da Isra'ila ta kashe babban kwamandan dakarun Hizbullah Fouad Shukr, da shugaban Hamas Ismail Haniyeh.
An yi jana'izar Ismail Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas, a babban birnin Qatar Doha, taron janazar da ya samu halartar manyan jami'ai daga sassan yankin. An
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da sojojin HKI, Isma’ila Haniyya ya bayyana cewa kungiyarsa ba zata mika kai ga HKI saboda kubutar da fursinoni 4 daga
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Hassan Nasrallah ya ce fada ya shiga wani sabon yanayi bayan
An yi jana'izar Ismail Haniyeh, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas, a babban
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da sojojin HKI, Isma’ila Haniyya ya
Mataimakin ministan harkokin waje mai kula da bangaren siyasa, ya bayyana cewa; Ko kadan ba a bijiro da batun dakatar da tace sanadarin uranium a Iran ba, ko kuma batun
Ministan kiwon lafiya na Jamhuriyar Musulunci ta Iran Muhammad Ridha Zafarqandi ya tattauna hanyoyin bunkasa aiki tare a fagen kiwon lafiya da mataimakin ministan kiwon lafiya na tarayyar kasar Rasha.
Jiragen yakin HKI sun kai hari a yankin Hangara dake unguwar "Dhahiya" a cikin birnin Beirut. Yankin da jiragen yakin na 'yan sahayoniya su ka kai wa harin, yana cike
Ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Uganda ta sanar da cewa, an kawo karshen Ebola da ta bulla a kasar bayan da aka dauki kwanaki 42 ba tare da an sami
115-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma
114-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissiso da suka zo cikin alkur'ani mai girma