The latest news and topic in this categories.
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka, saboda kisan gillar da ta yi wa Isma’ila Haniyya shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar
Fira ministan kasar Pakistan Shabaz Sharif wanda ya karbi bakuncin jakadan Iran a Islamabad, Riza Amiri Mukaddam ya yi ishara da ganawar da ya yi da shugaban kasar Iran Sayyid
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka,
Fira ministan kasar Pakistan Shabaz Sharif wanda ya karbi bakuncin jakadan Iran a Islamabad, Riza
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk wata tuntubar juna tsakanin Iran da Amurka ta hanyar masu shiga tsakani, saboda yanayin da
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin ruwan Isra'ila da ke Haifa, a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke ci gaba da
Mataimakin shugaban kasar Rasha ya sanar da cewa shugabannin kasashe 24 ne za su halarci taron koli na kasashen BRICS a Kazan. Yuri Ushakov, ya sanar a wani taron manema
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da su goyi bayan bukatar Madrid da Ireland na dakatar da yarjejeniyar ciniki bisa tsarin Free
Ofishin Watsa Labarai na Gaza ya ce sojojin Isra'ila suna ƙara ƙaimi wajen kisan kiyashi a arewacin Gaza, ciki har da sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia, tare da "luguden
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da "zaman lafiya da tsaro" a yankin, yana mai kira ga kasashen Turai da su