Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da ya gabata tare da Mandla... Read more
Kungiyar kare hakkin bi’adama Ta ‘The Euro-Med Human Rights Monitor’ ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI tana amfani da dakiyoyi... Read more
‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun tarwatsa tankokin yakin ‘yan mamaya guda biyu a wani harin kwantan bauna da suka kai musu... Read more
Sojoji HKI sun kai hare hare kan sansanin yan gudun hijira na Falasdinawa dake kusa da Asbitin Deir Balah, wanda... Read more
Rahotanni daga yankin zirin Gaza sun tabbatar da cewa, Isra’ila ta kashe aƙalla mutum 16 tare da raunata wasu a... Read more
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan sanarwar da ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa suka fitar ne cewa: Bayan shekara... Read more
Kakakin bangaren sojin Izzuddeen Al-Qassam ya bayyana cewa: Harin daukan fansa na “Alkawarin Gaskiya” ya firgita makiya ‘yan sahayoniyya Kakakin... Read more
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau... Read more
Daraktan Cibiyar Nazarin Siyasa da Zamantakewa ta Larabawa ya ce: Duk wata hasara da gwamnatin yahudawa ke boye wa… Tauraron... Read more
Kakakin bangaren sojin kungiyar Hamas ya albarkaci harin da ‘yan gwagwarmayar kasar Iraki suka kai kan yankin Tuddan Julan na... Read more
Falasdinawa sun shiga yajin aikin gama gari a Gabar Yammacin Kogin Jordan sakamakon kisan kiyashin yahudawan sahayoniyya a birnin Tulkaram... Read more
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana matukar damuwarsa game da halin tashe-tashen hankula a Labanon cikin sa’o’i 24... Read more
Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin da suka saba yi kimani shekara guda da ta gabata... Read more
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Al’ummar Falastinu da Gaza suna gwagwarmaya ne saboda Allah Madaukaki... Read more
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Falasdinawa suna rayuwa cikin jahannama don haka kada duniya ta wofantar da... Read more
Sanata Shehu Sani mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya a gwamnatin da ta shude ya bayyana cewa... Read more
Amurka da Tarayyar Turai na jagorantar yunkurin diflomasiyya a birnin New York, don kaucewa barkewar mummunan yaki tsakanin Lebanon da... Read more
Falasdinawa sun yi shahada yayin da wasu suka samu raunuka sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan... Read more
Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas sun lashi takwabin ganin sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila ba su koma ga iyalansu... Read more
Ma’aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da aka kashe a Gaza a... Read more