The latest news and topic in this categories.

Shugaban Mabiya Duruz A kasar Lebanon Yace Basa Bukatar Kariyar HKI
19 Jul

Shugaban Mabiya Duruz A kasar Lebanon Yace Basa Bukatar Kariyar HKI

Sheikh Sami Abi al-Muna, shugaban kungiyar mazhabar Duruz a kasar Lebanon ya bayyana cewa jama'arsu basa bukatar kariya daga HKI,

Syria: Adadin Wadanda Aka Kashe A Rikicin Bangaranci Sun Kai 70
01 May

Syria: Adadin Wadanda Aka Kashe A Rikicin Bangaranci Sun Kai 70

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Syria ta nuna kin amincewarta da tsoma bakin kasashen waje a rikicin da kasar take fuskanta.