The latest news and topic in this categories.
Tsoron shugaban kasar Amurka kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Republican ya tabbatar da cewa kasashen da dama a duniya suna kauracewa dalar Amurka a matsayin kudi na harkokin
Wato kotu a nan Tehran ta yanke hukuncin tarar dalar Amurka biliyon guda kan gwamnatin Amurka saboda goyon bayan hukumar liken asiri ta gwamnatin Sarki Sha wato SAVAK a azabtar
Tsoron shugaban kasar Amurka kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Republican ya tabbatar da
Wato kotu a nan Tehran ta yanke hukuncin tarar dalar Amurka biliyon guda kan gwamnatin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk wata tuntubar juna tsakanin Iran da Amurka ta hanyar masu shiga tsakani, saboda yanayin da
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin ruwan Isra'ila da ke Haifa, a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke ci gaba da
Mataimakin shugaban kasar Rasha ya sanar da cewa shugabannin kasashe 24 ne za su halarci taron koli na kasashen BRICS a Kazan. Yuri Ushakov, ya sanar a wani taron manema
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da su goyi bayan bukatar Madrid da Ireland na dakatar da yarjejeniyar ciniki bisa tsarin Free
Ofishin Watsa Labarai na Gaza ya ce sojojin Isra'ila suna ƙara ƙaimi wajen kisan kiyashi a arewacin Gaza, ciki har da sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia, tare da "luguden
Shugaba Masoud Pezeshkian ya ce Iran za ta goyi bayan duk wani kudiri na maido da "zaman lafiya da tsaro" a yankin, yana mai kira ga kasashen Turai da su