A wannan makon, Iran da Amurka sun fara tattaunawa ta hanyar masu shiga tsakani, inda Iran ta mayar da hankali kan batun takunkuman Amurka da shirinta na nukiliya kawai. Shin a wannan karon za ta canza zani ko dai tarihi ne zai maimaita kansa?