Watakila akwai wasu dalilai da suka sanya Netanyahu da Trump ba su son a daktar da
yake-yaken da suke yi a yankin, amma dai abin da yake a zahiri shi ne, Trumpyana amfana da ci gaban yakin ta hanyar cinikin da samun kazamar riba da kamfanonin
makamai na Amurka suke yi sakamakon hakan, yayin da shi kuma Netanyahu, cigaba da kasancewarsa akan kujerar mulki
ya ta’allaka ne da ci gaban wadannan yake-yake da suke yi a Gaza, Lebanon dakuma Yemen.