Lokacin da ake magana game da ta’addanci da kisan kare dangi a tarihi, ana yawan ambatar sunayen wadanda kasashen guda 3 , Ingila, Faransa da Amurka, Wadannan kasashen, da suke rajin kare hakkin bil adama, sun tafka kisan gare dangi mafi muni a tarihin duniya. Wannan makalar za ta yi duba kan kisan kiyashi 8 daga cikin 100 da Birtaniya ta aikata, wanda ke haskaka tarihin danyen aikin da wannan kasar ta aikata a baya