Kai wa tashoshin Nukiliyar Iran Hari Zai Iya sa ta canza Akidarta Ta Mallakar Makamin Nukiliya

Iran na Iya canza Akidarta Kan Mallakar Makamin Nukiliya Idan Aka Kai mata hari .Kai Hari Kan cibiyoyin Nukiliya Ba zai kawo karshen shirin nukiliyarta

Share

Iran na Iya canza Akidarta Kan Mallakar Makamin Nukiliya Idan Aka Kai mata hari .
Kai Hari Kan cibiyoyin Nukiliya Ba zai kawo karshen shirin nukiliyarta ba, shirin Nukiliyar iran ya dogara ne da masana na cikin gida, Ba mu da makaman nukiliya, amma muna da karfin da zamu iya kerashi. Sai dai ba mu da bukatar ƙera shi.