A cikin wannan bidiyon za ji Karin bayani ne kan yadda Amurka take kokarin janyewa daga yakin Ukraine, tare da tilasta gwamnatin Ukraine amincewa da kawo karshen yakin ba tare da yin shawara da ita kan hakan ba, da kuma yadda hakan zai baiwa Rasha damar tabbatar da ikonta a hukumance a kan yankunan da ta karbe daga hannun Ukraine.