Kungiyar Afwa Ta Kasa Da Kasa Ta Zargi Yansandan Kasar Jamus Da Anfani Da Karfin Da Ya Wace Kima Kan Magoya Bayan Falasdiwa

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani da karfin da ya wuce kima kan magoya bayan Falasdinawa

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International’ ta zargin yansanda a kasar Jamus da amfani da karfin da ya wuce kima kan magoya bayan Falasdinawa a zanga zangar da suka gudanar a birni Balin babban birnin kasar.

Kamfanin dillancin labaran Anadoly na kasar Turkiya ya nakalto Amnesty na fadar haka a wani bayanin da ta fitar, ta kuma kara da cewa, yansandan Jamus sun yi amfani da ya wuce kima kan masu zanga zanga ta zaman lafiya, inda suke kamasu su na  jefa su a kasa sannan su dake su a fuskokinsu da jikinsu. Banda haka sun kama mutane 20 da ga cikinsu sun tafi da su.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments