Kakakin Sojin Iran: Trump Da Netanyahu Suna Gab Da Rushewa

Kakakin Rundunar Sojin Iran ya bayyana cewa: Trump da Netanyahu suna gab da rugujewa Kakakin Rundunar Sojin Iran, Abulfadhil Shekarchi, ya yi wa Shugaban Amurka

Kakakin Rundunar Sojin Iran ya bayyana cewa: Trump da Netanyahu suna gab da rugujewa

Kakakin Rundunar Sojin Iran, Abulfadhil Shekarchi, ya yi wa Shugaban Amurka Donald Trump da Fira Ministan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu jawabi, yana mai tabbatar da cewa ba za su iya tserewa daga cikin wannan mummunan yanayi na mutuwa da suka makale a ciki ba.

A cikin wani sako da ya aika wa Trump da Netanyahu, Birgediya Janar Shekarchi ya ce: “Suna sanar da tagwayen biyu masu cin zarafin al’ummu da kisan kai musamman yara, Trump da Netanyahu, cewa suna gab da rugujewa, kuma ba za su iya tserewa daga wannan mummunan yanayi na mutuwa da yanzu suke cikinsa ta hanyar alfahari da barazana ba.”

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted