Iran Tace Bata Yi Amfani Da Dukkan Karfinta Ba

babban jami'in tsaron kasa ya ce iran ba tayi amfani da dukkan karfinta ba,

Shugaban majalisar koli ta tsaron kasa major janaral muhsin Riza’I ya bayyana cewa har yanzu kasarsa ba ta yi amfani da dukkan karfinta ba, wajen kare kanta a yake yaken da aka yi a baya. yace dole ne yakin yazo karshe a lokacin da zai kare kai wasu hare haren da suka sabama doka

babban jami’in tsaron yayi wannan bayani ne a wata hira da aka yi da shi, kuma ya nuna cewa jamhuriyar musulunci tana da wani sabon karfin soji wanda aka yi tanadinsu don mayar da martani kan sabon hare haren da zaa kai mata.

yace iran ta dade tana shirin wajen tunkarar yaki da amurka zata kaddamar akanta da kuma mayar da hankali kan rarraba ayyuka, gina wurare a karkashin kasa, yin amfani da hanyoyin harba makamai daban daban da kuma kokarin gyara barnar da aka yi da maye gurbiunsu da abubuwan da aka rasa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted