The latest news and topic in this categories.
A jiya Lahadi rundunar ta “Kassam” ta fitar da wata sanarwa da a ciki ta bayyana cewa ta kai hari akan sojojin kasa na HKi a yankin “Shaima’a” dake arewacin
Jagora a kungiyar Hamas, Usama Hamdan, ya bukaci kasashen larabawa da na musulmi da su yi aiki tukuru domin ganin an kawo karshen yakin da HKI ta shelanta akan al’ummar
A Yau Litinin ne shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi suke yin taro a binin Riyadh na Saudiyya domin tattauna hanyoyin da za a kawo karshen yakin Gaza da Lebanon
Jaridar Ha'aratz ya bayyana wata sabuwar badakala da ta shafi fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila
Shugabannin gwamnatin 'yan mamaya suna matsawa fira minista Benjamin Netanyahu lamba da ya amince tsagaita
Yawan Falasdinawa da suka yi shahada da jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da irin 'yan
Shugaban kwamitin kula da harkokin kasashen waje na Iran ya ce mai yiyuwa ne Jamhuriyar
Jaridar Maariv ta Isra'ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa
Kungiyar Hizbullahi ta sanar da mahukuntan Isra'ila cewa: Ba za su iya 'yantar da matsugunan yahudawan sahayoniyya da suke kusa da kan iyakar kasar Lebanon ba Kafofin yada labaran da
Majiyoyin lafiya sun bayyana cewa: Falasdinawa 38 ne suka yi shahada a farmakin da sojojin Isra'ila suka kai kan yankunan Zirin Gaza a cikin sa'o'i 24 da suka gabata A
Donald Trump da ya amince da Qudus a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila, shin zai iya dakatar da yakin Gaza kuwa! Tun farkon yakin neman zabensa, Trump ya tsaya
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan gazawarta wajen daukar matakin dakatar da yakin kisan kiyashin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a Gaza
Shugaban Amurka Joe Biden ya taya Donald Trump murnar lashe zabe ta wayar tarho kamar yadda Fadar White House ta tabbatar. Biden ya bayyana cewa zai tabbatar da ya mika
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hare-hare a garuruwan Tel Aviv da Haifa da ke yankunan Falasdinawa da ke karkashin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila da jiragen yaki marasa matuka