Mece Ce Manufar Saka Makkka Da Madina A Batutuwan Siyasa?

A wani lamarin da ake kallonsa a matsayin tsararren shiri, mahukuntan Saudiyya sun yi amfani da birane masu masu alfarma wato Makka da Madina, a

Share

Hoton zane na Ka’aba da koren kubbar masallacin Annabi, tare da taken “Makka da Madina a siyasar Yemen”.

A wani lamarin da ake kallonsa a matsayin tsararren shiri, mahukuntan Saudiyya sun yi amfani da birane masu masu alfarma wato Makka da Madina, a hankonsu na cimma manufofin siyasa a kan gwamnatin Sanaa a Yemen, ta hanyar shirya wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da ke da’awar cewa an kai hari a kan wadannan wurare biyu masu alfarma.

Tsohuwar taswira da kamfas a gaban ƙauyen Falasɗinu, tare da taken «Daga mulkin Birtaniya zuwa Nakba»
Kafo mai taken «Birtaniya a Falasɗinu» da ke nuna tutar Birtaniya, tsohuwar takarda da birnin Kudus a bango.
Zanen ma’aunin adalci a gaban gine-ginen da suka rushe, don bidiyo kan zargin kisan ƙare dangi a Gaza.