Me Yasa Saudiyya Ta Sake Bude Sabon Yaki Da Yemen?

Harin jiragen yakin Saudiyya kan filin jirgin saman Sana’a da martanin dakarun Ansarullah sun sa rikicin Yemen ya sake tsananta.

Share

Harin jiragen yakin Saudiyya kan filin jirgin saman Sana’a da sake tsananta yakin Yemen.

Tun bayan kai harin da jiragen yakin Saudiyya suka yi  a kan filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Sana’a fadar mulkin kasar Yemen, wannan yasa dakarun gwamnatin sana’a  karkashin jagorancin kungiyar Ansarullah (Al-houthi) suka mayar da munnan martani kan Saudiyya, wanda kuma daga nan ne yaki ya sake rincabewa a tsakaninsu.

Tsohuwar taswira da kamfas a gaban ƙauyen Falasɗinu, tare da taken «Daga mulkin Birtaniya zuwa Nakba»
Kafo mai taken «Birtaniya a Falasɗinu» da ke nuna tutar Birtaniya, tsohuwar takarda da birnin Kudus a bango.
Zanen ma’aunin adalci a gaban gine-ginen da suka rushe, don bidiyo kan zargin kisan ƙare dangi a Gaza.