MU LEKA MU GANI

A wannan shiri na Mu Leka Mu Gani, za mu leƙa Iran, ƙasa mai tarihi na dubban shekaru. Za mu kalli tsoffin daulolinta, al’adunta da

Share

Hoton gine-ginen tsohuwar Iran a Persepolis da Pasargadae, a fastar shirin Mu Leka Mu Gani kan tarihin Iran.

Iran Kasa Mai Tsohon Tarihi Na Dubban Shekaru

Iran kasa ce mai tsohon tarihi da ke komawa zuwa ga dubban shekaru. Wuri ne da ke a matsayi alama ta tarihi da ci gaban dan adam na tsawon shekaru, ta yadda Iran ta kasance Daula mai karfi da ci gaba a dukkanin fuskoki na rayuwar dan adam dubban shekaru kafin haihuwar Annabi Isa.

Tsohuwar taswira da kamfas a gaban ƙauyen Falasɗinu, tare da taken «Daga mulkin Birtaniya zuwa Nakba»
Kafo mai taken «Birtaniya a Falasɗinu» da ke nuna tutar Birtaniya, tsohuwar takarda da birnin Kudus a bango.
Zanen ma’aunin adalci a gaban gine-ginen da suka rushe, don bidiyo kan zargin kisan ƙare dangi a Gaza.