Gani Da Ido: Magungunan Gargajiya A Iran

Shirin Gani Da Ido ya binciko wasu daga cikin shahararrun magungunan gargajiya na Iran, ciki har da zafaran, isfand, ruwan wardi da ruwan na’a-na’a, tare

Share

Tsirran magungunan gargajiya na Iran da suka hada da zafaran, isfand, ruwan wardi da na’a-na’a

A cikin wannan shiri mun yi tattaki mun binciko wasu daga cikin shahararrun tsirrai na magani da ake amfani da su a Iran tun zamanin da. Shirin ya yi dubi kan sirrin da ke tattare da wasu tsirrai da suka hada da zafaran, isfand, sai kuma Ruwan wardi da ruwan na’a-na’a da sauran ganyaye da tsirran gargajiya, tare da nuna yadda ake amfani da su a al’adar Iran da kuma muhimmancinsu a rayuwar yau da kullum. Wannan shiri zai kai ku cikin duniyar magungunan gargajiya da sirrin dadaddun tsirrai da amfanin su a al’adun Iran.

Tsohuwar taswira da kamfas a gaban ƙauyen Falasɗinu, tare da taken «Daga mulkin Birtaniya zuwa Nakba»
Kafo mai taken «Birtaniya a Falasɗinu» da ke nuna tutar Birtaniya, tsohuwar takarda da birnin Kudus a bango.
Zanen ma’aunin adalci a gaban gine-ginen da suka rushe, don bidiyo kan zargin kisan ƙare dangi a Gaza.