Island Na Dab Da Amincewa Da Falasdinu A Matsayin Kasa Mai Cikakken Yenci
Gwamnatin kasar Island tana daba da amincewa da kasar Falasdinu mai zaman kanta da kuma ciekken yanzin. Kamfanin dillancin labaran
Iran Ta Gargadi Kasashen Turan Da Suka Kare HKI A Watan Da Ya Gabata Daga Hare Harenta
Shugaban rundunar Qudus ta dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran Brigadier General Esmail Qa’ani y ace kasar
Iran: An Warware Dukkan Matsalolin Dangane Da Shirin Makamashin Nukliya na Kasar Da Hukumar IAEA Sai Guda Biyu
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Eslami ya bayyana cewa a taron kasa da kasa wanda Iran ta
Iran, Ta Yi Tir Da Kalamman Dan Majalisar Amurka Kan Amfani Da Bama-baman Nukiliya A Gaza
Iran ta yi Allah wadai da shawarar da wani dan majalisar dattawan Amurka na jam'iyyar Republican ya bayar cewa ya
Wata Tawagar Amurka Ta Je Nijar Domin Tattaunawa Kan Shirin Janye Sojojin Amurka
Wata tawagar manyan jami'an Amurka ta isa birnin Yamai domin tattaunawa kan shirin janye sojojin Amurka da gwamnatin Nijar ta
Putin Ya Isa Sin, Domin Ziyarar Aiki Ta Kwana Biyu
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya isa kasar Sin domin wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu inda zai gana da