Iran: Sakon Jagora Dangane Da Shahadar Shugaba Ra’isi Da Wadanda Suke Tare Da Shi
Jagoran juyin Juya Halainb Musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khamina’ii ya fidda sakon taziyya na shahadar shugaban kasa
Iran: Jagoran Juyin Juyta Halin Musulunci Ya Umurci Mataimakin Shugaban Kasa Ya Karbi Ragamar Jagorancin Kasa
Jagoran juyin juya haklin Musulunci a nan Iran ya umrci mataimakin shugaban kasa, Muhammad Mukhbir kamar yadda kundinn tsarin mulkin
Iran: Sakonnin Ta’aziyya Shahadar Ra’isi Daga Shuwagabanni Da Fitattun Mutane A Duniya Suna Isowa Kasar
Sakonni ta’aziyya daga shuwagabnni gwamnatoci da fitattun mutane da kungiyoyi na kasa da kasa suna shigawa kasar bayana shahadar shugaban
Iran: Babban Hafsan Hafsoshin Iran Ya Bukaci A Kafa Kwamiti Don Bincikin Hatsarin Jirgin Shugaban Kasa A Jiya Lahadi
Babban hafsan hafsoshin sojojin Kasar Iran Janar Muhammad Bakiri ya bukaci a kafa kwamiti ta musamman don bincike da gano
Shugabannin duniya suna ci gaba da sakonnin ta’aziyya bayan rasuwar shugaba Raeisi
Shugabannin kasashen duniya suna ci gaba da mika ta'aziyya ga gwamnati da al'ummar Iran dangane da shahadar shugaba Ebrahim Raeisi
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un: Rasuwar Shugaban Kasar Iran Da Mukarrabansa A Hatsarin Jirgin Sama
Shugaban kasar Iran da abokansa sun yi shahada a lokacin da jirginsu mai saukar ungulu ya fado a yankin gabashin