Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un: Rasuwar Shugaban Kasar Iran Da Mukarrabansa A Hatsarin Jirgin Sama
Shugaban kasar Iran da abokansa sun yi shahada a lokacin da jirginsu mai saukar ungulu ya fado a yankin gabashin
Kasashen Qatar, Saudiyya Da Kuwait Sun Nuna Halin Damuwa Da Alhimi Kan Hatsarin Jirgin Shugaban Iran
Kasashen Qatar, Saudiyya da Kuwait sun nuna halin damuwa tare da alhininsu kan hadarin jirgin shugaban kasar Iran Kasashen Qatar,
Rasha Ta Bayyana Shirinta Na Taimakawa Iran Wajen Gano Dalilin Faduwar Jirgin Saman Shugaban Iran
Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana shirinta na taimakawa wajen nemo jirgin shugaban kasar Iran mai saukar ungulu Mai magana da
Dakarun Sarayar Al-Quds Sun Nuna Yadda Suka Harbor Jirgi Maras Matuki Na Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Dakarun Sarayar Al-Quds bangaren sojin sojin kungiyar Jihadul-Islami na Falasdinu sun nuna wani faifan bidiyo da ke nuna yadda suka
Wani Tsohon Hafsan Sojin Isra’ila Ya Ce: Nuna Karfi Ba Zai Kubutar Da Fursunonin Yahudawan Sahayoniyya ba
Tsohon kwamandan rundunar sojin yahudawan sahayoniyya a Gaza ya ce: Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suna yawo a Gaza, amma a
Iran : An Fara Adu’o’I Wa Shugaba Ra’isi Da Tawagarsa bayan Hatsarin Jirgi
A Iran gidajen talabijin din kasar na watsa adu’o’I daga masalatai daban daban na kasar a daidai lokacin da ake