Kokarin Mayar Da Duniya Karkashin Kama-Karyar Amurka Da “Isra’ila”

Duk wani mai hankali a wannan zamanin, ba ya bukatar sai an yi masa dogon bayani da sharhi domin ya fahimci hakikanin abinda yake faruwa. An shiga wani lokaci da “Masu tabin hankali” suke Mulki. Wadanda abu daa su ka yi Imani da shi, wanda shi ne dole ne kowa da kowa ya mika musu […]