Shugaban Rasha yace Ba zai Janye Ayyukan Soji Da Yake Yi A Kasar Ukrain Ba

Shugaban kasar rasha vladmir putin ya bayyana cewa ba zamu ja baya daga ayyukan soji da muke yi a kasar Ukrain ba, bayan rahoton da fadar kremlin ta fitar dake nuna cewa dakarunta sun kutsa cikin kasar ukrain suna kusa da birnin Kupiansk mafi mahumimmanci a kasar A loakcin ziyara da babban kwamanda kasar rasha […]
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya yi Tsokaci Kan Rashin Tsaro A Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa a zaman da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya yayi a baya bayan nan yayi kira a dauki matakin gaggawa don kawo kareshen yaduwa ayyukan ta’addanci a kasashen yammacin Afrika da kuma yankin sahel, yana gargadin cewa yankin na so ya zama cibiyar tsattsauran raayi da rikice- rikice Anasa bangaren babban […]
Araqchi: Iran Ta Shirya Tsaf Fiye Da Kowanne Lokacin Musamman Bayan Yakin Kwanaki 12

Rahotanni daga birnin Tehran sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi ya fadawa masana tattalin arziki cewa Tehran a shirye take na yi duk wata yarjejeniya idan dai za’a tsage gaskiya, kuma iran ta kara karfafa dakarunta wajen kasancewa cikin shirin ko ta kwana musamman ma bayan yakin kwanaki 12 da aka […]
China ta ce Ya Kamata A Aiwatar Da Sakamakon Taron Kolin Tianjin Don Inganta Kungiyar SCO

Kafofin yada labarai na duniya sun mayar da hankali kan taron majalisar shugabannin kasashe mambobin kungiyar Shanghai SCO na 24 da aka gudanar kwanan nan a birnin Moscow na kasar Rasha. Fira ministan kasar Sin Li Qiang ya yi kira ga kungiyar SCO da ta aiwatar da shawarar inganta tsarin shugabanci na duniya da kasar […]
Iran Ta yi Gargadi Game Da Sakamakon Da Zai Iya Faruwa A Yankin Bayan Shigar Isra’ila Kasar Siriya

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Esmail Baghaei yayi tir da shigar isara’ila kasar Siriya ba bisa kaida ba, yayi gargadin cewa ci gaba da kai hare-hare da fadada siyasarta ta mamaya babbar barazana ce ga zaman lafiya da tsaron yanki. Haka zalika tahren ta yi gargadin cewa matakin baya bayan nan da isra’ila ta […]
Araqchi: Yarjejeniyar Da Aka Cimma Tsakanin Iran Da Hukumar IAEA A Kasar Masar Ta Rushe

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Yarjejeniyar Alkahira tsakanin Iran da IAEA ba ta da inganci Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya sanar da cewa: Iran ta sanar da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) cewa: Yarjejeniyar Alkahira ba ta da inganci a martanin kudurin da ta bayar, yana mai nuni da cewa […]
Kakakin Rundunar ‘IRGC’: Yakin Kwanaki 12 Ya Nuna Karfin Kariyar Makaman Masu Linzamin Iran

Kakakin Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ya jaddada cewa: Yaƙin kwanaki 12 ya nuna ƙarfin kariyar makamai masu linzamin Iran Kakakin Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC), Brigadier Janar Ali Mohammad Na’ini, ya bayyana cewa: Yakin kwanaki 12 ya nuna ainihin ƙarfin makamai masu linzami na Iran, kuma Amurkawa sun fahimci cewa, fuskantar […]
Iran Da Wasu Kasashe Bakwai Sun Mayar Da Martani Kan Hudurin IAEA Kan Kasar Iran

Sanarwar hadin gwiwa daga Iran da wasu kasashe bakwai don mayar da martani ga kudurin hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya kan Iran Iran, Rasha, China, da wasu ƙasashe biyar sun fitar da wata sanarwa ta haɗin gwiwa don mayar da martani ga amincewa da wani kuduri da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) […]
Kungiyar Hamas Ta Yi Kiran Da A Sanya Isra’ila Cikin Jerin Masu Aikata Abin Kunya Saboda Kashe Yara

Kungiyar Gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi kira da a saka gwamnatin mamayar Isra’ila cikin jerin ‘masu aikata abin kunya’ saboda take hakkin yara Majalisar Dinkin Duniya ta yi bikin Ranar Yara ta Duniya a ranar 20 ga Nuwamba, yayin da yaran Falasdinawa ke fuskantar mummunan yanayi sakamakon laifukan Yahudawan sahayoniyya ‘yan mamaya, wanda ya […]
Tarayyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Dan Uwan Kwamandan Rapid Support Forces Ta Sudan

Kungiyar Tarayyar Turai ta sanya takunkumi ga ɗan’uwan kwamandan rundunar Rapid Support Forces a Sudan Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da sanya takunkumi kan Abdul Rahim Hamdan Dagalo, shugaban rundunar Rapid Support Forces (RSF) na biyu kuma dan’uwan kwamandanta, Mohamed Hamdan Dagalo, saboda take hakkin bil’adama. Takunkumin ya kunshi hana tafiye-tafiye da kuma kwace kadarorinsa. […]