The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin Isra'ila kan irin ta'asar da suka aikata. Ayatullah Khamenei
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hare-hare da dama da jirage marasa matuka da makamai masu linzami kan wurare da sansanonin soji a yankin Tel-Aviv da kuma kudancin Isra'ila. A
Iran ta ce za ta tattauna da kasashen turai - Faransa, Jamus da Birtaniya - kan batutuwan da suka shafi shirin nukiliyarta. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci a hukunta dukkanin jami'an
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hare-hare da dama da jirage marasa matuka da makamai
Iran ta ce za ta tattauna da kasashen turai - Faransa, Jamus da Birtaniya -
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa, adadin mutanen da sukayi
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai