The latest news and topic in this categories.
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan jami’an gwamnatin kasar da su ka hada Fira minista na riko Najib Mikati, da shugaban
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948 ba ta taba fuskantar asara kamar wacce a yanzu take gani ba a kudancin Lebanon.
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar da yakin na HKI ya hadda wa Lebanon ta fuskar rusa gidaje ya dara na
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar
Cibiyoyin da babban daraktan hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa ( IAEA), ya ziyarta
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro,
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka