The latest news and topic in this categories.
Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatemeh Mohajerani ta jinjina wa dakarun tsaron saman kasar saboda irin matakan da suka dauka na kare wuraren soji daga hare-haren da Isra'ila ta
Sakamakon matsin lamba na dalibai da malaman jami'a, Jami'ar Milan da ke Italiya ta kawo karshen hadin gwiwa da wata jami'a ta Haramtacciyar Kasar Isra’ila. Rahotanni sun tabbatar da cewa,
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kaddamar da wani hari ta sama a sansanin jiragen sama na Tel Nof da ke kudancin Tel Aviv tare da wasu sojoji masu kula jiragen
Mai magana da yawun gwamnatin Iran Fatemeh Mohajerani ta jinjina wa dakarun tsaron saman kasar
Sakamakon matsin lamba na dalibai da malaman jami'a, Jami'ar Milan da ke Italiya ta kawo
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kaddamar da wani hari ta sama a sansanin jiragen sama
A cikin wani bayani da ta fitar rundunar sojin Isra'ila ta ce an kashe sojojinta
Kasashen Larabawa da dama kasashen duniya da dama sun yi tir da harin da yahudawan
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke