The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyarar da zata kasance karo na farko a kasar tun bayan hawansa karagar mulki a watan Yuli. Shugaba
Shugaban kasar Aljeriya,Abdelmadjid Tebboune, ya sake lashe zaben shugabancin kasar da gagarimin rinjaye. An sake zaben ne a wa'adi na biyu da kashi 94.65% na kuri'un da aka kada a
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa adadin mutanen da sukayi shahada sanadin hare-haren Isra’ila ya kai 40,972 tun bayan fara yakin wanda ya shiga wata
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyarar da zata
Shugaban kasar Aljeriya,Abdelmadjid Tebboune, ya sake lashe zaben shugabancin kasar da gagarimin rinjaye. An sake
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa adadin mutanen da sukayi
Shugaban hukumar kwastam ta Iran Mohammad Rezvanifar ya bayyana cewa, cinikin da ba na man
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ƙarfin ƙasar Iran da tsaro sun dogara ne kan
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-