Magajin Garin Birnin Nagasaki Na Kasar Japan Ya Ki Gayyatar HKI Taron Tunawa Da Kisan Kiyashin Yakin Duniya Na Biyu

Magajin garin birnin Nagasaki na kasar Japan ya ki amincewa da bukatar kasashen yamma na ya gayyaci wakilin HKI zuwa bukukuwan tunawa da harin makaman nukliya wanda kasar Amurka ta jefawa kasar a ranar 9 ga watan Augustan shekara 1945 wato a karshen yakin duniya na II. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya […]
Burtaniya Tana Fuskantar Matsala Babban Ta Cikin Gida Dangane Baki Da Suka Zama Yan Kasa

Kasar Burtaniya tana fuskantan rikici mafi muni tun kimani shekaru 13 da suka gabata. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto labaran da suke cewa wasu wandanda suke adawa da baaki yan kasashen waje wadanda suka zama yan kasa da kuma kin musulmi suna fara kai hare hare a kan wasu gine gina […]
Pakistan Ta Musanta Zargin HKI Na Taimakekkeniyar Yaki Tsakaninta Da Iran

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Pakistan Mumtaz Zahra ta musanta zargin jaridar ‘Jeruselempost’ ta HKI wacce ta bayyana cewa akwai yarjeniyar tsaro ta sirri tsakanin Pakistan da Iran a duk lokacinda zata kaiwa HKI hare hare. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Zahra tana fadar haka a jawabin da ta saba yi […]
Iran: HKI Ta Kwana Da Sanin Cewa Iran Zata Dauki Fansar Jinin Isma’ila Haniya

Limamin da ya jagorancin sallar Jumma’a a nan Tehran Aya. Ahmad Khatami ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun sha alwashin daukar fansar jinin shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya wanda ma’aikatan HKI suka kashe a nan tehra. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto limamin yana fadar haka a cikin hudubobinsa na sallara […]
Hizbullah Ta Kai Hare Hare Kan Garkuwan Makamai Masu Linzami Na HKI

Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare kan wurare da dama a yankunan arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a jiya Almamis. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto wani bayanin da dakarun kungiyar suka fitar wanda yake cewa, mayakan kungiyar sun kai hare hare da makamai masu […]
Iran Ta Ce; Barazanar ‘Yan Sahayoniyya Ba Ta Takaita Kan Falasdinawa Ba Kawai Har Da Al’ummar Musulmi

Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin mamaya tana barazana ne ga al’ummar Musulmi, ba Falasdinawa kadai ba Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Baqiri Kani ya bayyana cewa: Abubuwan da suke faruwa sun tabbatar da cewa haramtacciyar kasar Isra’ila ba ta barazana ga al’ummar Falastinu kadai, a’a tana barazana ne ga […]
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Laifukan Yakin Yahudawa Bai Gaza Na Amurka A Hiroshima Da Nagasaki Ba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Laifukan yakin ‘yan sahayoniyya a Gaza bai kasa abin kunya da aka tafka a Hiroshima da Nagasaki ba Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya Nasir Kan’ani ya jaddada cewa: Laifuffukan yaki da kisan kiyashi da yahudawan sahayoniyya suka aikata a Zirin Gaza ta hanyar yin amfani […]
Yemen Ta Jaddada Aniyarta Ta Mayar Da Martani Kan Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Jinkirin mayar da martani daga ‘yan gwagwarmaya kan yahudawa lamari ne na dabarar yaki amma mayar da martanin ya zama dole. Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, Sayyid Abdul-Malik Badaruddeen al-Houthi, ya tabbatar da cewa: Mayar da martani ga hare-haren da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai […]
Jiragen Saman Yakin Yahudawan Sahayoniyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Falasdinawa

Hare-haren ta’addancin yahudawan sahayoniyya kan garuruwan Khan Yunus, Rafah da sansanonin Nuseirat, Al-Maghazi da Jabaliya sun janyo shahadan Falasdinawa masu yawa Falasdinawa takwas ne suka yi shahada a safiyar yau Juma’a tare da jikkantamasu yawa sakamakon hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai musamman kan sansanonin ‘yan gudun hijiran Falasdinawa na […]
Jamhuriyar Nijar Ta Sanar Da Yanke Alakar Jakadancinta Da kasar Ukraine Nan Take

Kasar Nijar ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Ukraine nan take Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke huldar jakadanci da Ukraine cikin gaggawa, bayan samun tabbacin cewa kasar Ukraine tana goyon bayan kungiyoyin ‘yan ta’adda da suke kai wa sojojin Mali hari daga gundumar Tin- zaouatine da ke lardin Guezzam na kasar Aljeriya. […]