The latest news and topic in this categories.
Hukumar Palasdinawa ta sanar da cewa, shigar da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin jerin sunayen masu kisan yara na Majalisar Dinkin Duniya mataki ne da ya dace na dorawa
Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto da a cikinsa ta sanya sojojin Isra'ila a cikn jerin kasashe da kungiyoyin dake cin zarafin yara. A jiya Juma'a ne aka
Iran, ta yi kakkausan suka kan ci gaba da goyan bayan da Amurka da Turai suke baiwa Isra'ila. Da yake wannan suka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Nasser Kan'ani, ya
Iran, ta yi kakkausan suka kan ci gaba da goyan bayan da Amurka da Turai
Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha, ya bayyana kawancen kasashen BRICS wanda ke da kima
Kasar Bahrain, ta aike wa da Iran sako na neman daidaita alaka a tsakaninsu. Wani
A Aljeriya, yau Asabar ne ake bude rejistar zaben shugaban kasa da za'a gudanar a
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin