The latest news and topic in this categories.
Mataimakin ministan aikin gona na iRan ya yi hasashen cewa a shekarar da ake ciki kasar za ta kai ga wadatuwa da Alkamar da take nomawa, ta yadda ba sai
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya ce; Babban abinda yake kawo rashin zaman lafiya a cikin wannan yankin na yammacin Asiya da kuma yin barazana ga tsaronsa, shi
Bayan karar da wasu mutane 15 su ka shigar a wata kotu a nan Iran, saboda yadda aka tsare su gabanin juyin juya halin musulunci, an zargi Amurka da hannu
Mataimakin ministan aikin gona na iRan ya yi hasashen cewa a shekarar da ake ciki
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya ce; Babban abinda yake kawo rashin zaman
Bayan karar da wasu mutane 15 su ka shigar a wata kotu a nan Iran,
Tashar telabijin din ‘almanar” ta kasar Lebanon ta bayar da labarin dake cewa; Dakarun kungiyar
Babban kwamandan sojojin ruwa na JMI ya bada sanarwan cewa sojojinsa sun fara atisaiy daga farkon takun farisa har zuwa bakin mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijin ta Presstv a
Gwamnatin JMI da kuma sarakunan kasar Omman sun cimma matsaya ta yin watsi da kudaden fito kan kayakin da kasashen biyu don bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin
Shuagaban kasar Iraki Abdullateef Jamal Rasheed yace JMI kasa ce mai muhimmanci a yanking abas ta tsakiya. Kamfanin dillancin labaran Sahab ya nakalto IRNA yana fadar haka a yau Jumma'a
Shugaban jam'iyyar 'Hikimah Ta Kasa' Ammar Hakim ta kasar Iraki, ya gana da shugaban dakarun Hashdu Ashabi na kasar ta Iraki inda suka tattauna al-amuran tsaron kasar Iraki da kuma
Jami'an gwamnati a yankin Ireland sun bada sanarwan cewa gidaje da wuraren ayyuka kimani 725,000 ne basa da wuta saboda guguwar iska wacce ta yi sanadiyyar lalata kayakin lantar masu
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a daren jiya Alhamis ta kakkabo da jiragen sama marasa matuki na kasar Ukireniya 121 bayan sun shiga cikin sararin samaniyar kasar.