Assalamu alaikum mutanen HausaTV, Dafatan kuna nan lafiya, muna jin dadin shirye-shiryenku. Muna son ku sako mana shirin wa'azi a kan radiyo musamman daga kasashen gabas ta tsakiya. Mungode, ahuta lafiya.
Abun nishadi ne sosai wajen kallon Hausatv amma muna so karin wakoki daga kasar Iran da yake wakokin kasar Iran wani abu ne sabo a garemu. Muna godiya sosai da zaɓin wakokin da kuke yi.
Muna matukar jin dadin tashar fim din ku dake kan YOUTUBE, iyalina na iya kallo ba tare da damuwa ba. Mu iyaye ba sai mun damu ba akan abin da yara ke kallo. Allah Ya taimake mu gabaki daya.
Allah ya kara hada Kan al'ummar Africa
Kaaaaaai, gwanin sha'awa, maaasha'Allah. Wannan yadaidai.