Share
Labari ne na wata mace mai suna Donya.Dogon fim din ya shafi gaba dayan rayuwarta ne tun daga lokacin haihuwarta a shekarar 1956 har zuwa lokacin mutuwarta a shekarar 1990