Tarbiyya tana da marhaloli da yawan gaske wanda Mutum ya kamata ya bi, amma wasu so tari sukan yi amfani da hanyar dukan Yaro domin tarbiyya.
Dukan Yaro yana da ma’anoni guda biyu:
1- Wasu so tari sukan yi wannan dukan ne domin huce fushi, wanda wannan kuwa har abada bazata taba haifar da Tarbiyya mai kyau ba.
2- Waɗansu sukan yi amfani da dukanne bisa la’akari da cewa a Mahangar su suna ganin cewa a dai-dai wannan lokacin shine matakin da kawai zai bada fa’ida ba.