Imam Husaini (A.S) A Karbala | SHAFI’U & Shaikh Ibrahim Abdullah

Share

Bayani kan Imam Husaini Tun daga fitae sa daga madina har zuwa filin karbala wurin da waki’ar karbala ta auku.
Fito da darussa daga wannan waki’ar ta Ashura a karbala domin koyi da imam Husaini A.S .

Ɗaya daga cikin tsoffin hanyoyin matsin lamba a duniya shi ne “kewaye ta teku”.
Biri ya yi Kama da mutum bisa zargin cewa wasu bangarori daga waje musamman kasashen turai na da hannu kai tsaye a yunkurin wargaza kasar Mali.
Manyan jiragen ruwa da jirgin yaki suna wucewa ta wata kunkuntar mashiga a teku