HANYOYIN KAU DA TALAUCI DA MAGANCE SHI | SHAFI’U & SHAIKH YUSUF JUDI

Share

Yanda Imam Ali ya fito mana da talauci ya nuna mana hadarin sa kuma a karshe ya yi mana abinda ya fi komai shine na sanar damu hanyoyin magance shi da kawo karshenshi domin samun nagartacciyar rayuwa ga al’ummar musulmi da saura abokan rayuwarsu.