CIKAKKEN SHIRIN SAFIYAR LITINI 03/03/2025 IRANRADIO (HAUSA).

Share

Shirye shiryen da muke dauke da su a yau

Karatu tare da Tafsirin Alqur’ani mai girma.

Labaran Duniya

Sharhin Bayan Labarai.

Shirin Ko Kun San.

Shiri Na Mussamman Game da Watan Ramalana.

Shirin Zaman Lafiya

"Donya tana fuskantar wahalhalu a rayuwarta daga haihuwa har zuwa mutuwa a cikin wani kauyen Iran
Wata mace da ta fuskanci wahalhalu tun daga haihuwarta – mahaifiyarta ta rasu, ta rayu cikin talauci, ta yi aikin bauta, aka tilasta mata aure, ta rasa mijinta, amma daga ƙarshe ta samu soyayya kafin ajalin mijinta.
Tasirin Zamantakewar Muharram | Shafi'u Haruna & Musa Muhammad Bello