Amsa Tambayoyin Yaranku | SHAFI’U & Shaikh Anas Abdullah

Share

Wannan Shirin na tattaunawa ne kan hanyoyin da su kamata mu yi Amfani dasu kuma mubi domin amsa tambayoyin da yaran mu suke yawan yi.
Wanda rashin amsawar yana da nasa natijar, haka kuma shima amsawar Yana da nasa natijar. A gefe guda kuma bada amsar dai-dai nan ma tana da nata natijar haka kuma rashin bada amsar dai-dai.