Hasbara kalma ce ta Ibrananci da ke nufin “bayani”. Tun bayan kafa gwamnatin Isra’ila, ɗaya daga cikin muhimman matakan da ta ɗauka shi ne ƙaddamar da wani shiri mai faɗi da wannan suna.